Author: Musa Ibrahim SHARE ON FACEBOOK SEND VIA EMAIL -Babu yan adawa a jihar Taraba Inji Shugaban Jam’iyyar PDP -Tsarin mulkin dimokardiyya shine tasrin da yafi kyau -Manyan APC masu mukami a gwamantin tarayya basu da karfi a gida Jam’iyya mai mulki a yanzu a jihar Taraba, APC ta mutu a Taraba- Inji Shugaban PDPPDP, ta samu nasara akan karar ta da aka shigar a kotu, na lashe zaben kananan hukumomi da ta yi a kwanakin baya. Gwamnan Jihar Taraba Lauyan jam’iyyar John Okezie, yace hukuncin da kotu ta zatar ya nuna tsarin mulkin dimokardiyya shine yafi kowani tsari kyau. Yace nasarar da suka samu bai bashi mamaki ba, saboda wanda suka daukaka karar basu da kwakwaran shaida kuma basu san abun da suke yi ba. Shariar da kotu ta zantar ya kunshi zaben Ciyaman din kanannan hukumomi guda 4 da na kansila 12. KU KARANTA:Sauya fasalin kasa ba zai yiwu ba sai da amincewar Arewa -Yakassai Shugaban PDP a Taraba A jawabin Shugaban Jam’iyyar PDP Victor Kona yayi, yace jam’iyyar All Progressive Congress, APC, ta mutu a jihar. Yace kawunan yan adawan a rabe yake kumaAPC ta mutu a Taraba- Inji Shugaban PDP basu da wuri a siyasa jihar. Kona ya cacaki manyan yan jam’iyyar APC jihar da suka samu mukami a gwamanatin tarayya da cewa basu da karfi a gida. “Kowa yasan ba mu da yan adawa a jihar nan. Duka sun mutu”, yana ta cika baki.

Advertisements