– Bayan da aka cewa wani hamshakin mai-kudi shine ke haddasa mafi yawan sacewa da garkuwa da jama’a a birnin lagos da kewaye

– An sami makamai da yawa da kudi na kasashe daban daban

– A cewarsa, aikin shedan ne, a yafe masa, duka da cewa hukuncin kisa ne a jihar Legas ayi garkuwa da mutum

A jihar Legas, bayan kama hamshakin dan sace mutane ayi garkuwa dasu, Mr Evans, ya ce ya tuba, a yafe masa, ya kuma ce shi da wasu mata iyalinsa ne da suke taimaka masa, ya bada sunayen wadanda ya sace da kudin da aka biyashi na fansar su.

Advertisements