Muhammad Mubarak Bala Updated:on Facebook Send via email Share on Facebook Send via email -An chafke iyaye da ake zargin sun sayar da diyar su. – Sun musanta hakan, sun kuma karyata. – Makwabta sun ce lallai akwai shaidar hakan. ‘Yan Sanda a jihar Kuros Ribas sun tabbatar da kama wasu iyaye bi8sa zargin sayar da diyarsu mai shekaru shida da haihuwa, akan farashi na naira dubu dari har hudu, N400,000. Sun yi bayanin hakan ne yayin faretinsu a gaban ‘yan jarida a garin Ikom dake jihar. Shaidun gani da ido, sunce iyayen sun sayar da ‘yar tasu ne domin matsin talauci. Wani shaida yace bayan samun kudin, sun biya hayar gidansu, sun kuma bude kaframin kanti na sayar da kaya, a kwar gida. An tura case din nasu zuwa ofishin state CID domin karin bincike. Su kuma iyayen a nasu bangaren sun musanta hakan, sunce duka da cewa eh, suna cikin mawuyacin hali, baza su taba iyaq sayar da ‘yarsu ba domin samun sauki. Batun dai ya ja hankalin jama’ar gari.. Ku biyo mu domin jin yadda ta kaya, a shafukanmu na sadarwar zamani; Read more:
Advertisements